Zanga-zangar tsaffin sojoji a Abuja
Daruruwan tsoffin sojoji sun yi zanga-zanga a Abuja, suna neman a biya su hakkokinsu na ritaya.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da dakarun Najeriyar, masu yaki da kungiyar Boko Haram, ke kukan rashin samun biyan bukata da kuma kayan aiki nagari, daga gwamnati.
Ga Haruna Shehu da karin bayyani: