Kasuwar Nima ta birnin Accra a Ghana
Kasuwar Nima a Accra, babban birnin kasar Ghana, matattara ce ta 'yan kasuwa da kuma 'yan ci-rani daga kasashen yammacin Afirka, kuma babbar cibiyar kasuwanci ce ta al'ummar Hausa.
Bashir Sa'ad Abdullahi ya ziyarci kasuwar ta Nima, domin ganin irin hada-hadar da ake yi.