Amsoshin takardunku: Tarihin masarautar Kano
A wannan makon mun bada tarihin masarautar Kano dake arewacin Najeriya.
Haka kuma likita yayi cikakken bayani a kan cutar zazzabi.