Yaro dan shekara uku na tuka babur a China
Kamarorin daukar hotuna na tsaro ne suka dauko hoton wannan yaron lokacin da yake tuka babur din roba na yara a wani titi mai cike da ababen hawa a garin Wenzhou na Kudancin China.