Mata-mazan da ke takarar kujerar majalisar wakilai a Kenya

Bayanan bidiyo, Mata-mazan da ke takarar kujerar majalisar wakilai a Kenya

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kwamboka Kibagendi, shi ne mata-maza na farko da yake takarar kujerar majalisar wakilai a Kenya.

Mata-mazan mai shekara 34 na takarar kujerar majalisar wakilai ta wata gunduma ne a Nairaboi.

Ya shaida wa BBC cewa shugabanci babu ruwansa da jinsi.

Bidiyo daga Anthony Irungu da Mildred Wanyonyi