Abin da ya sa teku yake da muhimmanci ga rayuwa a doron kasa

Bayanan bidiyo, Abin da ya sa teku yake da muhimmanci ga rayuwa a doron kasa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Teku ne ya mamaye kashi 70 cikin dari na fadin duniya.

Yana samar da kashi 50 na iskar da muke shaka sannan yana tsotse iska mai yawa da ba a bukata daga doron kasa.

A yayin da ake soma gudanar da wani babban taro na Majalisar Dinkin Duniya a Portugal, wannan bidiyon ya yi bayani kan dalillan da suka sa ya kamata mu kare teku.