Kun taba jin karar tusar gwaggon-biri?

Bayanan bidiyo, Kun taba jin karar tusar gwaggon-biri?

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Gwaggon-biran da ke kan tsaunuka sun kwashe tsawon shekaru suna fuskantar barazanar karewa daga doron kasa.

Wakilin BBC kan yanayi, Justin Rowlatt, ya ziyarci kungurmin dajin Bwindi da ke Uganda domin ganin gwaggon-biran da ke kan tsaunukan, kuma ya ga abin da bai yi tsammani ba lokacin da ya je kusa da su.