Matar da ta ƙirƙiri manhajar kwashe bahaya a Uganda

Bayanan bidiyo, Matar da ta ƙirƙiri manhajar kwashe bahaya a Uganda

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A Kampala, babban birnin Uganda, an ƙirƙri wata manhaja mai suna Weyonje, wato (ku zo mu tsaftace muhallinmu), na taimaka wa mutane don su samu a yashe musu shaddodi.

Mazauna yankin a yanzu sun fi amfani da manhajar don samun sauƙin zuwa da wuri a musu yasar, ba tare da jiran dogon layi ba.