Yadda ake ji idan aka hau gadar gilashi mafi tsawo a duniya
Ku danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wata gadar gilashi da aka gina a wani wurin shakatawar Vietnam ta shiga kundin bajinta na Guinness World Record.
An bayyana cewa gadar, mai tsaron, mai tsawon 632 a matsayin "gadar gilashi." Mafi tsawo a duniya.