Kalli yadda mage ta kutsa rahoton BBC na bidiyo

Bayanan bidiyo, Kalli yadda mage ta kutsa rahoton BBC na bidiyo

Danna hoton sama don kallon bidiyon:

Wannan ne abin da ya faru a lokacin da wata mage ta kutsa cikin bidiyon da wakilin BBC yake naɗar rahotonsa a Ukraine.