Da za ku dinga cin kyankyaso da ya inganta lafiyarku – Mai kiwon kyankyasai
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani kafinta daga Tanzania a Afirka ta Gabas ya ɗauki wani sabon salo na kiwo, inda yake kiwata kyankyasai.
Kasuwancinsa ya yi nasara a China da ma wasu ƙasashen duniya da aka mayar da kyankyaso abinci.
Amma hakan ya jawo ruɗani da ce-ce-ku-ce a cikin al'ummarsa.