Yaƙin Ukraine: Bayani dalla-dalla kan dalilin da ya sa Rasha ta afka wa Ukraine

Bayanan bidiyo, Yaƙin Ukraine: Bayani dalla-dalla kan dalilin da ya sa Rasha ta afka wa Ukraine

Cikin wannan bidiyon, Saddiqa Bkeke ta yi bayani dalla-dalla kan dalilin da ya sa Rasha ta afka wa maƙociyarta Ukraine, inda ake fafata yaƙi yanzu haka.

Rasha ta fara kai hare-haren ne a ranar 24 ga watan Fabarairu.

Ya zuwa yanzu, 'yan gudun hijira fiye da miliyan uku ne msuka tsere daga Ukraine ɗin zuwa ƙasashe maƙota, a cewar Majalisar Ɗinkin Duniya.