Dalilai hudu da suka sa Koriya ta Arewa take yawaita gwajin makamai masu linzami

Bayanan bidiyo, Dalilai hudu da suka sa Koriya ta Arewa take yawaita gwajin makamai masu linzami

Latsa hoton da ke sasma domin kallon bidiyon:

Koriya ta Arewa ta harba haramtaccen makami mai linzami, mai tafiyar dogon-zango a karon farko tun 2017, a cewar Koriya ta Kudu da Japan.

Amma me ya sa shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, yake ci gaba da karya dokokin Majalisar Dinkin Duniya ta hanyar gwada sabbin makamai lamarin da ya sa aka kakaba mata takunkuman karya tattalin arziki?