Ranar Mata ta Duniya: Yadda mata suka yi zanga-zanga a Abuja

Bayanan bidiyo, Ranar Mata ta Duniya: Yadda mata suka yi zanga-zanga a Abuja

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Kungiyoyin mata a Najeriya sun bi sahun takwarorinsu na sauran duniya wajen bikin Ranar Mata ta Duniya.

Sun gudanar da abubuwa daban-daban, ciki har da zanga-zanga a Abuja domin jan hankalin kasar a kyautata rayuwar mata.