Tsuntsaye kusan 100 sun zubo daga sama a mace a Mexico

Bayanan bidiyo, Tsuntsaye kusan 100 sun zubo daga sama a mace a Mexico

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ƴan sanda a birnin Chihuahua na Mexico sun ba da rahoton yadda wasu tsuntsaye kusan 100 suka zubo ƙasa a mace daga sama.

Wata kyamarar tsaro ta ɗauki yadda abin ya faru, sai dai ba a san dalilin mutuwar tasu ba.