Kadan da aka cire tayar da ta maƙale a wuyansa tsawon shekara shida
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
An cire tayar babur ɗin da ta maƙale a wuyan wani kada kusan shekara shida.
Wani mutum da ke zaune a ƙauyen da abin ya faru ne ya yi wannan ƙoƙari, ganin cewa tayar na iya shaƙe kadan idan yana ci gaba da girma.
Ga dai bidiyon yadda abin ya kasance.