Abin da ya sa aka samu gurbataccen mai a gidajen mai a najeriya- NMDPRA
Hukumomi a Najeriya sun yi ƙarin haske kan gurɓataccen man fetur da aka shigar da shi ƙasar.
Ƴan ƙasar da dama sun yin kukan cewa man da suka ringa saya a gidajen mai ya lalata musu abubuwan hawa.
Amma a yanzu hukumomin sun ce an gano matsalar kuma an magance ta.
Bidiyo: Abdulsalam Usman