Yadda aka ceto wata jaririya ƴar wata daya daga ambaliya a Philippines
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Jaririya ƴar wata ɗaya na cikin mutanen da aka ceto daga mummunar ambaliya a Philippines bayan guguwa da ruwan sama da aka tafka.
Jami’ai sun yi nasarar ceto jaririyar ne a ƙasan ruwa a birnin Cagayan de Oro da ke kudancin ƙasar.
Lantarki da hanyoyin sadarwa duk sun katse a wasu yankuna na Siargao da ƴan yawon buɗe ido ke ziyarta