Yaro dan shekara hudu da Arsenal ta dauka saboda iya kwallonsa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Zayn Ali Salman na da shekara hudu a lokacin da ya ja hankalin ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Ingila.
Shi ne mafi ƙarancin shekaru da Arsenal ta taba dauka tun yana makarantar renon yara ta nazare.