Sallar Lasar Gishiri a yankin Agadas na Jamhuriyar Nijar

Bayanan bidiyo, Bikin Lasar Shan Gishiri a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.

Biki ne na shekara-shekara don inganta lafiyar dabbobi da nuna al'adu da ake gudanarwa a yankin Agadas a Jamhuriyar Nijar.

Ɗaukar hoto: Tchima Illa Issoufou