Albashin Messi: Naira miliyan 40 PSG za ta dinga biyansa a kowace rana
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yaya za ku ji idan aka ce albashinku a duk rana naira miliyan 40 ne?
To wannan shi ne yawan kuɗaɗe da ƙungiyar PSG za ta dinga biyan Lionel Messi.
Ga dai sharhin da Umaymah Sani Abdulmumin ta yi mana kan hakan: