Yaro dan shekara 15 da ya kera babur mai amfani da hasken rana
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wani yaro dan shekara 15 dan asalin Arewacin Sri Lanka ya kera babur mai kafa uku mai amfani da hasken rana lokacin kullen korona.
Abu mafi muhimmanci shi ne yadda Suntharalingam Piranawan ya yi amfani da kayan gwangwan wajen kera babur din.
Kuma hakan ya sa babur din ya yi aiki.