An watsa dubban kifaye daga jirgin sama zuwa wani tafki
Latsa hoton sama don kallon bidiyon:
Wannan labari ya bayyana wata sabuwar ma'ana ta kifaye masu tashi - Hukumomon kula da dabbobi a jihar Utah da ke Amurka suna kara kifaye a wani tafki inda suke jefa su daga jirgin helikwatfa.
An watsa dubban kifaye cikin tafkin daga jirgin.