Yaran Lagos da sana'ar rawa ta kai su kasashen duniya
Ku latsa lasifikar da ke sama don kallon bidiyon:
Footprints of David Art makaranta ce da ake koyar da yara rawa da zummar fito da irin baiwar da Allah ya yi musu.
Makarantar tana yankin Bariga da ke wajen birnin Lagos a kudu maso yammacin Najeriya.
Kuma akwai yaran da wannan rawa ta yi sanadin kai su wasu kasashen duniya.
Makarantar tana yankin Bariga da ke wajen birnin Lagos da ke kudu maso yammacin Najeriya.