Fursunan da ya yi asarar soyayya da ‘ƴanci

Bayanan bidiyo, Fursunan da ya yi asarar soyayya da ‘ƴanci

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A Zambia, waɗanda ake zargi da ba a yanke wa hukunci ba na iya fuskantar zaman sarƙa na tsawon shekaru yayin da suke jiran shari'arsu.

Waɗannan fursunonin ana kiran su 'ƴan zaman wakafi'.

Ɗaya daga cikinsu shi ne William Kondowe.