'Tashin hankalin da na gani a rikicin Hausawa da Yarabawa a Shasha'

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Tashin hankalin da na gani a rikicin Hausawa da Yarabawa a Shasha

Ku latsa hoton da ke sma don kallon bidiyon:

Mutane da dama na ci gaba da ƙirga irin asarar da suka tafka a sakamakon rikicin Hausawa da Yarabawa da aka yi a ƙarshen makon nan a garin Shasha na jihar Oyo.

Wata Bahaushiya mazauniyar garin ta shaida wa BBC Hausa irin tashin hankalin da ta gani a yayin rikicin.