Me ya bambanta hargitsin majalisar Amurka da abin da ya saba faruwa a Afirka?

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Me ya bambanta hargitsin majalisar Amurka da abin da ya saba faruwa a Afirka?

Ku latsa hoton da ƙasa don kallon bidiyon:

Bayan kutsawa da wasu bata gari suka cikin majalisar dokokin Amurka har suka tayar da zaman ƴn majalisa, BBC ta yi nazari kan lamarin da abin da aka saba gani a majalisun Afirka.

Halima Umar Saleh ce ta gabatar, Umar Rayyan ne ya tsara, Yusuf Yakasai ya ɗauki bidiyon da tacewa.