Me ya sauya bayan shekara 10 da juyin juya halin ƙasashen Larabawa?
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Abin da ya faru tun bayan da Mohamed Bouazizi ya cinnawa kansa wuta a Tunisiya.
Halin fusata da ya dinga nunawa shekara 10 da suka gabata ya jawo gudanar da jerin zanga-zanga a wasu sassan Afirka Ta Arewa da Gabas Ta Tsakiya da Gabas Ta Tsakiya inda aka hamɓarar gwamnatocin ƙasashe da dama.
Mutane sun bazama kan tituna suna neman a kawo sauyi. Shin burikansu sun cika bayan shekara 10 da yin hakan?