Bidiyon yadda zanga-zangar EndSars ta koma tashin hankali a Kano
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Zanga-zangar EndSars dai tana ta rikiɗewa zuwa rikici a wasu sassan Najeriya.
Wannan bidiyon na nuna yadda zanga-zangar ta rikiɗe zuwa tashin hankali tsakanin masu yin ta da wasu ƴan daba a jihar Kano da ke arewacin ƙasar.