Bidiyo: Me ya sa Luiz Saurez yake yawan jawo ce-ce-ku-ce?

Bayanan bidiyo, Me ya sa Saurez yake yawon jawo ce-ce-ku-ce?

Ku latsa hoton da ke ƙasa don kallon bidiyon:

A cikin wannan bidiyon, dalibi da ke sanin makamar aiki tare da BBC Hausa, Abdulrazak Bello Kumo ya yi mana nazari kan abin da ya sa ɗan wasan ƙwallo Saurez yake yawon jawo ce-ce-ku-ce.