Coronavirus: Sabbin abubuwa biyar dangane da cutar korona
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Zai yi matuƙar wahala a bi diddiƙin bayanan da ake samu na baya-bayan nan kan cutar korona.
Ga dai sabbin abubuwa biyar da bincike ya bankaɗo dangane da ƙwayar cutar.