Matar da ke neman 'yan biyu ta haifi 'yan shida

Bayanan bidiyo, Uwar 'yan shida

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Da farko Ifeoma da mijinta sun shiga halin damuwa yayin da suka dauki lokaci ba tare da sun haihu ba bayan aurensu, to amma lamarin ya ba su mamaki daga karshe sun samu 'yan shida.

Yayin da aka tashi yi wa Ifeoma tiyata an gano jajiri na shida bayan an fito na biyar, abinda ya baiwa kowa mamaki.