Bidiyo: Yadda dangantakar China da Burtaniya ke sauya wa kan Hong Kong

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Yadda dangantakar China da Burtaniya ke sauya wa kan Hong Kong

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Me ya sa Hong Kong ke da muhimmanci ga Burtaniya?

Ga dai tarihin yadda dangantakar kasashen biyu take da kuma abin da ya sa ake samun sabon tashin hankalin da ka iya sauya alakar da ke tsakanin Burtaniya da China.