Coronavirus a duniya: Yadda annobar ta sauya duniya cikin wata shida
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A ranar 31 ga watan Disamba ne gidan talbajin na China ya bayar da rahoton cewa a karon farko an samu bullar cutar numoniya a Wuhan.
Amma cikin wata shida kawa, annobar ta sauya duniya inda fiye da mutum 400,000 suka mutu.