Sauyin da zan kawo don gyara jam'iyyar APC - Mai Mala Buni

Bayanan bidiyo, Bidiyon hira da Mai Mala Buni bayan nada shi shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Gwamnan jihar Yobe wanda aka bai wa shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya ce zai kawo sauye-sauye masu ma'ana da za su warware rikicin jam'iyyar.