Kisan George Floyd: 'Yan sanda na taya masu zanga-zanga jimami cikin lumana a Amurka
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yadda 'yan sanda ke taya masu zanga-zanga jimami cikin lumana a Amurka a yayin da ake tsaka da ci gaba da nuna adawar kisan wani bakar fata da wani dan sanda ya yi.