Coronavirus: Ko takunkumi na ba da kariya ta musamman?
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wannan bidiyon ya yi bayani kan irin bambancin da ke akwai tsakanin ire-iren takunkumi da irin kariyar da suke bayarwa.
Masana sun ce ko mutum ya sa takunkumin to ya rika ba da tazara da kuma wanke hannuwansa.

