Coronavirus: tsawon lokacin da mutane suke ɗauka kafin su warke
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Yayin da cutar korona ke ci gaba da yaduwa a duniya, masana sun yi bayanin tsawon lokacin da mutane ke ɗauka kafin su warke daga cutar.
A wani bincike da suka yi an gano cewa wasu kan warke cikin mako biyu wasu kuma har sai sun kai wata uku.
Kalli wannan bidiyon domin ganin cikakken bayanin.

