Burina shi ne hada kan Najeriya – Buhari

Labarai da rahotanni kai tsaye game da Ranar Dimokradiyya a Najeriya, inda a bana kasar take bikin cika shekara 20 da komawa tafarkin dimokradiyya.

Rahoto kai-tsaye

Naziru Mikailu, Umar Rayyan and Umar Mikail

  1. Karshe!

    Nan muka kawo karshen karshen labarai da rahotanni kai tsaye game da Ranar Dimokradiyya a Najeriya ta bana. Mun gode.

  2. Za mu ci gaba kamar China da India - Buhari, Ranar Dimokradiyya

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu abin da zai hana kasar ci gaba kamar kasashen China da India ko Indonesia.

    "Tun da China da India da Indonesia suka ci gaba, to babu abin da zai hana Najeriya ci gaba," a cewar shugaban, wanda aka sake zaba karo na biyu a watan Fabrerun da ya gabata.

    Ya kara da cewa: "Kasashen China da Indonesia sun ci gaba karkashin tsarin mulkin mulukiya yayin da India ta kai gaci a karkashin tsarin demokuradiyya, a don haka muma babu abin da zai hana mu mu kai ga gaci".

    Shugaban na magana ne a ranar bikin murnar demokuradiyya, wacce a karon farko ake tunawa da ita a ranar 12 ga watan Yuni.

    An sauya ranar ne daga 29 ga watan Mayu domin tunawa da kuma rage radadin alhinin soke zaben shugaban kasa na 1993.

    Shugaba Buhari ya kuma sanar da sauya sunan filin wasa na Abuja zuwa Moshood Abiola, mutumin da aka yi imanin cewa shi ne ya lashe zaben na 1993 wanda gwamnatin sojin lokacin ta soke.

    Wannan sanarwa dai ita ce ta fi birge wadanda suka halarci wurin taron idan aka yi la'akari da yadda wurin ya kaure da tafi bayan da ya ayyana hakan.

    Buhari

    Asalin hoton, Channels TV

  3. Manyan baki, Ranar Dimokradiyya

    Teburin manyan baki kenan ciki har da shugaban kasar Rwanda (na farko daga hagu).

    Eagle Square

    Asalin hoton, Punch

    Eagle Square

    Asalin hoton, Punch

    Eagle Square

    Asalin hoton, Punch

  4. Ra'ayoyinku daga Twitter, Ranar Dimokradiyya

    Kauce wa X, 1
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X, 1

    Kauce wa X, 2

    Karshen labarin da aka sa a X, 2

    Kauce wa X, 3

    Karshen labarin da aka sa a X, 3

    Kauce wa X, 4

    Karshen labarin da aka sa a X, 4

  5. Ranar Dimokradiyya

    Karewar jawabin Shugaba Muhammadu na nufin an kawo karshen wannan taro na bikin dimokradiyyar Najeriya 'yar shekara 20 ba tare da katsewa ba.

    Yanzu haka fareti ne sojoji ke yi yayin da su kuma manyan baki ke ficewa daga filin taron.

    Fareti

    Asalin hoton, Channels TV

    Fareti

    Asalin hoton, Channels TV

  6. Daga hagu zuwa dama, Aisha Buhari uwar gidan shugaban kasa da Sanata Ahemd Lawan Shugaban Majalsiar Dattawa da Femi Gbajabiamila Kakakin Majalsar Wakilai da Bola Ahmed Tinubu jagoran jam'iyyar APC mai mulki yayin da ake rera taken Najeriya.

    Mahalarta taro

    Asalin hoton, Channels TV

  7. Buhari ya gama jawabi, Ranar Dimokradiyya

    Shugaba Buhari ya gama jawabinsa, inda aka yi taken Najeriya.

    Yanzu za a ci gaba da faretin girmamawa ga manyan baki.

  8. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Daga yau na mayar da sunan babban filin wasa na kasa da ke Abuja Moshood Abiola National Stadium" - Buhari

  9. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Wannan gwamnati ba za ta yadda da aikin duk wanda yake so ya tsokani ko yi wa al'adunmu ba'a ba ko kuma ya kawo wa tsaron kasa cikas" - Buhari

  10. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Ina mika godiya ta musamman ga 'yan kasuwa wadanda suka gina wuraren kasuwanci kamar layukan wayar hannu da kuma sauran wurare wadanda suka bai wa matasanmu aikin yi" - Buhari

  11. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "A matsayina na shugaban komitin farfado da tafkin Chadi zan jagoranci zama na musamman don kawo karshen matsalolin tsaro a yankin" - Buhari

  12. Buahri na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Shirye-shiryenmu na habbaka rayuwar 'yan kasa (N-power da ciyar da 'yan makaranta) abin koyi ga sauran kasashen duniya" - Buhari

    Buhari

    Asalin hoton, Channels TV

  13. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Ba mu tsorata da kalubalen da ke gabanmu ba sai dai ma sun kara mana kwarin gwiwa ne" - Buhari

    Buhari

    Asalin hoton, Channels TV

  14. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    "Bambancin 2015 da 2019 dangane da harkar tsaro shi ne cewa a wannan karo muna yin aiki tare da jam'ian tsaro masu yawa da bayanan sirri da kuma kayan aiki," Buhari ya fada

  15. Buhari na jawabi, Ranar Dimokradiyya

    Shugaba Muhammadu Buhari ya fara gabatar da jawabinsa, wanda dama shi ne babban abin da za a yi a yau.

    Buhari

    Asalin hoton, Channels TV

  16. Ra'ayoyinku daga Facebook, Ranar Dimokradiyya

  17. BBC Hausa Facebook

    Za ku iya garzayawa shafinmu na BBC Hausa Facebook don kallon bidiyon wainar da ake toyawa kai-tsaye a dandalin Eagle Square wato inda ake bikin cika shekara 20 da komawa tafarkin dimokradiyya a Najeriya ranar Laraba.

  18. An fara fareti

    An fara fareti a dandalin Eagle Square bayan isowar Shugaba Buhari.

    A
  19. Ra'ayoyinku daga Twitter, Ranar Dimokradiyya

    Kauce wa X, 1
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X, 1

    Kauce wa X, 2
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X, 2

    Kauce wa X, 3
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X, 3

  20. Shugaba Buhari lokacin da yake kewaye Eagle Square

    Shugaba Buhari lokacin da yake kewaye dandalin Eagle Square.

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X