Spain za ta kara da Faransa a matakin kusa da karshe
‘Yanwasan Spain na ta murna sun kai matakin kusa da karshe yayin da ‘yanwasan Belgium ke jimami.
‘Yan wasan Belgium sun yi nasu kokarin amma dai Merino ya shigo daga baya ya dagula masu lissafi.

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images








