Sai da safenku
A nan na kawo karshen shirin da fatan za ku tara a ci gaba da wasannin da suka rage.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper ke muku fatan asuba ta gari.
Wannan shafi ne kai tsaye da zai ke kawo muku labarin wasanni a karawa tsakanin Chelsea da Manchester City da sauran karawar da ake yi a wannan lokacin.
Mohammed Abdu
A nan na kawo karshen shirin da fatan za ku tara a ci gaba da wasannin da suka rage.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper ke muku fatan asuba ta gari.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X

Asalin hoton, BBC Sport
Taya murna da Liverpool da koci Jurgen Klopp da 'yan wasa da dukkan magoya bayan kungiyar.
Kaka biyu baya Manchester City ke rike da kofin yanzu Liverpool ta karba.
Chelsea ta taka rawar gani ta samu makin da take buga ta ta kuma rama cin da City ta yi mata ta kuma sa Liverpool ta lashe Premier League.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Liverpool ta lashe kofin Premier League na 2019-20.

Asalin hoton, BBC Sport

Asalin hoton, BBC Sport
Fernandinho ya karbi jan kati karo shida tun komawarsa Manchester Cit a 2013.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Chelsea murna har kunne ta ci gaba da kare matsayinta da yake a gida take sai dai ba 'yan kallo, kuma wannan wasan da ace da magoya baya da ya cika da kuwa.
Ita ma City 2-1 ta doke Chelsea a Etihad a gsara Premier ta bana.
Hakika Chelsea za ta yi wa Liverpool aiki.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Ruguntsumi aka yi a ragar City ana buga in buga sai kwallo zai shiga raga shi kuwa Fernandinho ya sa hannu ya tare.
Daga bana aka je aka duba a VAR aka bai wa Chelsea fenariri, shi kuwa Wilian ya buga ya kuma ci.
Kadan ya age Chelsea ta ci kwallo na biyu.
Christian Pulisic ne ya wuce golan City ya buga kwallon ta gefen dama ya buga ta nufi raga sai Kyle Walker ya sa kwazo ya tre kwallon a kan layi.
Chelsea ta yi kokari ta kara buga wa amma hakan bai yi.
Dan kwallon tawagar Senegal, Oumar Niasse zai bar Everton a lokacin da kwantiraginsa zai kare a karshen kakar bana.
Mai shekara 30 ya koma Everton daga Lokomotiv Moscow kan fam miliyan 13.5m a 2016 ya ci kwallo 12 a wasa 65 da ya buga wa kungiyar. .

Asalin hoton, Getty Images
City ta ci wasa shida daga bakwai a dukkan fafatawa da ta yi.
Wasa biyu aka ci City a guda hudu baya da ta yi a waje a Premier League.
City ta ci karawa 18 daga 20 a gasar Premier League da ta yi a tsakiyar mako.
Kevin de Bruyne yana da hannu a kwallo 25 da City ta ci a Premier League a bana, inda ya ci tara ya bayar aka zura 16 a raga.
Pep Guardiola ya ci wasa daya daga biyar da ya je Chelsea a matakin koci, ya yi canjaras daya da rashin nasara uku.
West Ham ta tabbar da cewar Pablo Zabaleta da kuma Carlos Sanchez za su bar kungiyar da zarar an kammala wasannin bana.
Matashin dan wasa mai shekara 19, Jeremy Ngakia yana daga cikin wadanda za su bar West Ham a karshen kakar nan.

Asalin hoton, Getty Images
Raheem Sterling ya buka kwallo ta bugi tuke yan bayan Chelsea sun fitar da ita da tuni City ta kara na biyu.
Bugun tazara aka samu sai Kevin de Bruyne ya dauka ya buga sai ta fada ragar Chelsea ba tre da kowa ya taba ba.
Bayan wata uku da aka yi ba wasanni saboda tsoron yada cutar korona, yanzu za a ci gaba gasar FA Cup karawar daf da na kusa da na karshe.
Tun daga ranar Asabar za a ci gaba da wasanni da kungiyoyi takwas da ke buga Premier League da suka rage a gasar.

Asalin hoton, BBC Sport
Benjamin Mendy ya buga kwallo ta bugi Andreas Christensena gefen kansa ya kamata a duba lafiyarsa da wuri.