Abin da ya sa nake taka rawar Baba Dan Audu a shirin Labarina

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Abin da ya sa nake taka rawar Baba Dan Audu a shirin Labarina

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Rabi'u Rikadawa wanda ke fitowa a matsayin Baba Dan Audu a shirin Labarin mai dogon zango ya bayyana wa BBC dalilin da ya sa yake yin rawar da yake takawa a shirin.