Yadda ake tsarin kiwon shanu na Ruga a Mambila

Bayanan bidiyo, Yadda ake tsarin kiwon shanu na Ruga a Mambila

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A yayin da ake ce-ce-ku-ce kan tsarin kiwon shanu na Ruga a wasu sassan Najeriya, BBC tayi tattaki zuwa tsaunin Mambila dake jihar Taraba a arewa maso gabashin Najeriya domin duba yadda ake gudanar da kiwo salon ruga.

Shekaru aru tun kafun bijiro da batun ruga a hukumance, makiyaya a karamar hukumar Sardauna a kan tsaunin Mambila na gudanar da salon kiwo ne na kebe shanu a waje guda.

Kalli wannan bidiyon domin ganin yadda suke irin wannan tsarin kiwon?

Tsarawa: Salihu Adamu Usman

Tace bidiyo: Yusuf Yakasai