Amsoshin Takardunku kan takardun Pandora da rikicin China da Taiwan
Latsa hoton sama domin sauraren shirin
Shirin Amsoshin Takardunkun da Raliya Zubairu ta gabatar ya amsa tambayoyi ne guda biyu.
Bayani kan takardun badaƙalar Pandora da suka fallasa shugabannin duniya da kuma batun rikicin China da Taiwan.