Ramadan: Mutane 12 da za su iya shan azumi da hukunce-hukuncensu

Bayanan bidiyo, Muatane 12 da za su sha azumi da hukunce-hukuncensu

Azumin watan Ramadana na daga ibadun da aka wajebta wa Musulmai, sai dai akwai wasu mutane 12 da aka ba su damar ajiye azumin, kodayake hukunce-hukuncensu sun bambanta.

A cikin wannan bidiyon, daya daga malaman addinin Musulunci a Najeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana mutum 12 da aka yi musu uzurin su ajiye azumi.

A cewar wasu daga cikin mutanen za su rama, wasu kuma ciyarwa za su yi, yayin da wasu ba za ciyar ba kuma ba za su yi ramuwa ba.