Bidiyon Ku San Malamanku tare da Dokta Hasan Dikko

Bayanan bidiyo, Ku San Malamanku tare da Dokta Hasan Dikko

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A cikin shirinmu na Ku San Malamanku na wannan makon, mun tattauna da daya daga manyan jagororin kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Ikamatussunna na kasa Dokta Hasan Dikko, inda ya bayyana mana tarihinsa.