Lafiya Zinariya: Ciwon da ke rikiɗa daga tsananin farin ciki zuwa baƙin ciki

Bayanan sautiA wannan makon mun tattauna da wata mai cutar tsannain farin ciki da tsananin bakin ciki

Cutar bipolar ta tsananin damuwa da tsananin farin ciki nau'i ne na taɓin hankali da ke shafar yadda mutum ke ji a ransa, wanda kan sauya yanzu-yanzu daga tsananin farin ciki ya koma tsananin baƙin ciki.