Coronavirus a Najeriya: Yadda mutane ke rayuwa cikin kulle a wani gidan gajiyayyu a Lagos
BBC Hausa ta tattauna da wasu mutane da ke zaune a gidajen tsugunar da gajiyayyu a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya.
Sun bayyana irin halin da suka shiga a lokacin da ake kulle sakamakon cutar korona.