Yadda Boko Haram ta fito da hazaƙar wani matashi

Bayanan bidiyo, Yadda Boko Haram ta fito da hazaƙar wani matashi

Wani matashi da ke da fasahar zane-zane ya bayyana yadda hare-haren Boko Haram suka sa shi ya rika zane-zane a Kamaru.