Abin al'ajabi: Ruwa ya bar gangare yana haurawa tudu

Bayanan bidiyo, Ruwa

A kasar Australia wani abin al'ajabi ya faru inda ruwa ya bar gangare yana komawa tudu.